Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لِي مَا أَسْرَرْتُ وَمَا أَعْلَنْتُ وَمَا أَخْطَأْتُ وَمَا تَعَمَّدْتُ وَمَا عَلِمْتُ وَمَا جَهِلْتُ
Allaahummagfirli maa asrartu wa maa a’alantu wa maa akhtaa’-tu wa maa ta’ammadtu wa maa ‘alimtu wa maa jahiltu
Ya Allah, Ka gafarta mini kurakuran da na aikata a ɓoye ko a bayyane, waɗanda na yi bisa kuskure, waɗanda na yi da gangan, waɗanda na yi da sani da waɗanda na yi ba da sani ba.
Reference: Sahih (Ibn al-Qayyim). Al Wabilus Sayyib: Shafi na 199