Loading...
Language: Hausa
Da safe (maraice) ka ce,
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْعَفْوَ وَالْعَافِيَةَ فِي الدُّنْيَا وَالْآخِرَةِ، اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْعَفْوَ وَالْعَافِيَةَ فِي دِينِيْ وَدُنْيَايَ وَأَهْلِيْ، وَمَالِيْ، اَللَّهُمَّ اسْتُرْ عَوْرَاتِيْ، وَآمِنْ رَوْعَاتِيْ، اَللَّهُمَّ احْفَظْنِي مِنْ بَيْنِ يَدَيَّ وَمِنْ خَلْفِي وَعَنْ يَمِيْنِيْ وَعَنْ شِمَالِي وَمِنْ فَوْقِيْ وَأَعُوْذُ بِعَظَمَتِكَ أَنْ أُغْتَالَ مِنْ تَحْتِيْ
Allaahumma 'innee 'as'alukal-'afwa wal'aafiyata fid-dunyaa wal'aakhirah, Allaahumma 'innee 'as'alukal-'afwa wal'aafiyata fee deenee wa dunyaaya wa 'ahlee, wa maalee, Allahum-mastur 'awraatee, wa 'aamin raw'aatee, Allahum-mahfadhnee mim bayni yadayya, wa min khalfee, wa 'an yameenee, wa 'an shimaalee, wa min fawqee, wa 'A'oodhu bi'adhamatika 'an 'ughtaala min tahtee.
Ya Allah, ina roƙonKa afuwa da lafiya a duniya da lahira. Ya Allah, ina roƙonKa afuwa da lafiya a cikin addinina da duniyata, da iyalina da dukiyata. Ya Allah, Ka rufe al'aurata (aibuna) kuma Ka kwantar da hankalina daga tsoro. Ya Allah, Ka tsare ni daga gabana da bayana da damana da hagu na da samana, kuma ina neman tsarinKa daga in fada cikin ƙasa. Abdullah dan Umar (RA) ya ce, Manzon Allah (SAW) bai taɓa barin karanta waɗannan addu'o'in ba da maraice da safe.
Reference: Sahih. Abu Dawud: 5074