Loading...
Language: Hausa
رَبَّنَا آمَنَّا بِمَا أَنزَلْتَ وَاتَّبَعْنَا الرَّسُولَ فَاكْتُبْنَا مَعَ الشَّاهِدِينَ
Rabbanaaa aamannaa bimaaa anzalta wattaba'nar-Rasoola faktubnaa ma'ash-shaahideen.
Ya Ubangijinmu, mun yi imani da abin da Ka saukar kuma mun bi Manzo, saboda haka Ka rubuta mu a cikin masu shaida (ga gaskiya).
Reference: Suratul Ali Imran 3:53