Loading...
Language: Hausa
رَبَّنَا مَا خَلَقْتَ هَـٰذَا بَاطِلًا سُبْحَانَكَ فَقِنَا عَذَابَ النَّارِ ﴿١٩١﴾
Rabbanaa maa khalaqta haazaa baatilan Subhaanaka faqinaa 'azaaban-Naar.
Ya Ubangijinmu, ba Ka halicci wannan don wasa ba; tsarki ya tabbata a gare Ka (daga barin wasa); saboda haka Ka tsare mu daga azabar Wuta.
Reference: Suratul Ali Imran 3:191