Loading...
Addu'ar Rabbana don Neman Rizƙi (Suratul Ma'ida)
Language: Hausa
وَارْزُقْنَا وَأَنتَ خَيْرُ الرَّازِقِينَ
Warzuqnaa wa Anta Khairur-Raaziqeen.
Kuma Ka azurta mu, kuma Kai ne Mafi alherin masu azurtawa.
Reference: Suratul Ma'idah 5:114