Loading...
Language: Hausa
رَبَّنَا وَأَدْخِلْهُمْ جَنَّاتِ عَدْنٍ الَّتِي وَعَدتَّهُمْ وَمَن صَلَحَ مِنْ آبَائِهِمْ وَأَزْوَاجِهِمْ وَذُرِّيَّاتِهِمْ ۚ إِنَّكَ أَنتَ الْعَزِيزُ الْحَكِيمُ ﴿٨﴾ وَقِهِمُ السَّيِّئَاتِ ۚ وَمَن تَقِ السَّيِّئَاتِ يَوْمَئِذٍ فَقَدْ رَحِمْتَهُ ۚ وَذَٰلِكَ هُوَ الْفَوْزُ الْعَظِيمُ ﴿٩﴾
Rabbanaa wa adkhilhum jannaati 'adninil-latee wa'adtahum wa man salaha min aabaaa'ihim wa azwaajihim wa zurriyyaatihim; innaka Antal-'Azeezul-Hakeem. Wa qihimus-sayyi-aat; wa man taqis-sayyi-aati Yawma'izin faqad rahimtah; wa zaalika huwal-fawzul-'azeem.
(8) Ya Ubangijinmu, kuma Ka shigar da su gidajen Aljanna na har abada waɗanda Ka yi musu alƙawari, da wanda ya kyautata daga iyayensu da matansu da zuriyarsu. Lallai Kai ne Mabuwayi, Mai Hikima. (9) Kuma Ka tsare su daga munanan ayyuka. Kuma wanda Ka tsare shi daga munanan ayyuka a Ranar nan, to haƙiƙa Ka yi masa rahama. Kuma wannan shi ne babban rabo.
Reference: Suratul Ghafir 40:8-9