Loading...
Language: Hausa
رَّبَّنَا عَلَيْكَ تَوَكَّلْنَا وَإِلَيْكَ أَنَبْنَا وَإِلَيْكَ الْمَصِيرُ ﴿٤﴾
Rabbanaa 'alaika tawakkalnaa wa ilaika anabnaa wa ilaikal-maseer.
Ya Ubangijinmu, a gare Ka muka dogara, kuma zuwa gare Ka muka koma, kuma zuwa gare Ka ne makoma.
Reference: Suratul Mumtahina 60:4