Loading...
Language: Hausa
رَبَّنَا لَا تَجْعَلْنَا فِتْنَةً لِّلَّذِينَ كَفَرُوا وَاغْفِرْ لَنَا رَبَّنَا ۖ إِنَّكَ أَنتَ الْعَزِيزُ الْحَكِيمُ ﴿٥﴾
Rabbanaa laa taj'alnaa fitnatal-lillazeena kafaroo waghfir lanaa Rabbanaa innaka Antal-'Azeezul-Hakeem.
Ya Ubangijinmu, kada Ka sanya mu [abin] jarrabawa ga waɗanda suka kafirta, kuma Ka gafarta mana, Ya Ubangijinmu. Lallai Kai ne Mabuwayi, Mai Hikima.
Reference: Suratul Mumtahina 60:5